Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Labarai Cikin Hotuna / Taron Arbaeen A Ofishin Ayatollah Sayyid Kazem Ha'eri A Karbala
Kamar yadda Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da taron Arbaeen a ofishin Babban Ayatullah "Sayyid Kazem Ha'eri", daya daga cikin maraji'ai na 'yan Shi'ar Iraki a birnin Karbala.
3 Oktoba 2021 - 15:19
Lambar labari: 1185482
Hoto: Sajjad Zaheri